×

Sihiri da bokanci (Hausa)

shiryawa: Isa ali Ibrahim Fantami

Description

Dalilan dasuka haramta sihiri da bokanci, da hukuncin bokanci da sihiri,da hukuncin aikinsu, da hukuncin tafiya wajansu, da hayyoyin dake kare musulmi ga resu.

معلومات المادة باللغة العربية